Easy Azkar
![Play Easy Azkar APK Play Easy Azkar APK](/imagescropped/easyazkaricon128.jpgplus.webp)
Easy Azkar
The official app & game
Distributed by UptoPlay
SCREENSHOTS
DESCRIPTION
Use UptoPlay to play online the game Easy Azkar.
BARKA DA WARHAKA Barka Da Shigowa Wannan Application Easy Azkar Mai Albarka Ya Allah Ka ciyar damu daga halal cikin neman mu. Ka sa albarka a cikin al'amuranmu. Ka biya mana bukatunmu na alheri. Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu. Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira. Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma. Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki. Ka yi mana albarka. a bisa sunnar Manzon Ka () Amin
Enjoy with UptoPlay the online game Easy Azkar.
ADDITIONAL INFORMATION
Developer: Abubakar Muhammad
Page navigation: